Wednesday, 16 January 2019
Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da ya ce mata kizo na aureki ki huta da gori

Home Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da ya ce mata kizo na aureki ki huta da gori

Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da ya ce mata kizo na aureki ki huta da goriTauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayarwa da wani amsa me zafi bayan da ya ce mata, kizo na aureki ki huta da gori.
Mutumin ya mata maganarne a shafinta na sada zumunta inda ita kuma ta mayar mai da martanin cewa, Saidai in auri Alhassan, watau mahaifinshi kenan.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: