Thursday, 10 January 2019
Jamila Nagudu da danta suna murnar zagayowar ranar haihuwarsu

Home Jamila Nagudu da danta suna murnar zagayowar ranar haihuwarsu

Jamila Nagudu da danta suna murnar zagayowar ranar haihuwarsu

Jarumar fim din hausa, Jamila Umar(Nagudu) da danta suna murnar zagayowar ranar haihuwarsu, wannan irin dace haka, uwa da danta ranar haihuwarsu tazo a daidai rana daya, muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka. Amin.
karin hoto.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: