Wednesday, 19 December 2018
Kalli Nafisa Abdullahi na shakatawa a kasar Amurka

Home Kalli Nafisa Abdullahi na shakatawa a kasar Amurka

Post By:


Tauraruwar fina-finan Hausa,Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka a kasar Amurka inda taje yawon shakatawa, ta yi kyau, tubarkallah,muna mata fatan Alheri.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: