Wednesday, 19 December 2018
Bana Fushi "Inji Daso"

Home Bana Fushi "Inji Daso"
Bana Fushi "Inji Daso"

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso da take fitowa uwa a fim ta bayyana cewa, ita bata Fushi.

Daason ta bayyana hakane a dandalinta na sada zumunta inda da dama suka yaba mata.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: