Wednesday, 14 November 2018
MUSIC: UmarM Shareef - Hafeez Gani Nazo Song

Home MUSIC: UmarM Shareef - Hafeez Gani Nazo Song
MUSIC: UmarM Shareef - Hafeez Gani Nazo Song


√ Hafeez Gani Nazo Bani Inbaki.. Zabi Ke Na Zaba Mu More Rayuwa
√ Nayi Duba Zuciyata Babu KamarKai
√ Ke Kadai Ce Kaf A Mata Bata Biyunki
√ A Gurina Kinyi Gata Ba.a TabaKi
√ Ko. A BarCi Zani Kwanta Sai Da HotonKi
√ Kece Damuwata Da So Samu A Daura Mana Aure Mu More Rayuwaa..
√ Dukan Lokaci Na .. Kaina Baiwa
√ Rikemin Amana Ba Adawa
√ Da Kai Zana Zauna Koda Yinwa
√ Zan Saka Murna Babu Rowa
√ Kaine GarKuwa Ta Bamai Damu . Yar Lele Ni Na Zamto Cikin Rayuwa ...


Share this


Author: verified_user

1 comment:

  1. That was a great article. use Vizer TV App to listen music and watch movies easily.

    ReplyDelete