Wednesday, 14 November 2018
MUSIC: Abdul D One Hafeez Kai Nake So

Home MUSIC: Abdul D One Hafeez Kai Nake So
MUSIC: Abdul D One Hafeez Kai Nake So✅Hafeez Kai Nake So A Zuciya Ta Tsaya Ka Saurareni..
✅Hafeez Ka Dade A Zuciyata KarKa Koreni
✅A.a Soyayya Da Ra'ayi Ni Hafeez Da Wacce Nake So,
✅Na Lissafo Rayuwata
✅Da Kai Na Jinginata
✅Na Mikoma Ragamata
✅Daure Ka Mini Gata
✅Ka Fahimci Soyayya Tana Kashe Ya'ya Mata
✅Ko Sai Rashi Na Lafiya .. Meyasa Ka Kasa Fahimta


Share this


Author: verified_user

0 Comments: