Wednesday, 14 November 2018
MISIC: Umar M Shareef - Bani ZuciyarKi (Hafeez

Home MISIC: Umar M Shareef - Bani ZuciyarKi (Hafeez
MISIC: Umar M Shareef - Bani ZuciyarKi (Hafeez)

√ Bani ZuciyarKi .. Zatasa Na Zama Dan Gata
√ Kar Ki Kau Da KanKi Ceto Na Rai Kiyo Yan Mata
√ Ka Wuce Sanina Kai Ake Kira Dan Gata,
√ Ta KamarKa Shine Kudi .. NiKo Da Tarbiya Nai Rata
√ Uhhhmm.. Zuciya Da Quna Kece Zakisata Tayo Sanyi
√ Banguri Na Zauna Tunda Kafafuwa Sun Mini Nauyi
√ Ban Rikon Amana Komai Ki Sani Dole Sai Nayi
√ Tunda Ke Na Nuna Daukeni Sani Ko Cikin Bayi
√ Zanayo Biyayya Kaina A Kassa Yake Yan Mata
√ Kirani SaurayinKi Cikin Samari Inyo Musu Rata ..

Share this


Author: verified_user

0 Comments: