Wednesday, 14 November 2018
Fellainai ya aske sumarshi saboda shirin zagayowar ranar haihuwarshi

Home Fellainai ya aske sumarshi saboda shirin zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron dan kwallon Manchester United, Maroaune Fellaini da ya saba barin suma buzubuzu ya aske ta a shirin yin murnar zagayowar ranar haihuwarshi da yake yi.

A gobene Fellaini zai cika shekaru 31 kuma ya saka wannan hoton nashi na kasa inda ya bayyan cewa yayi aski dan zagayowar ranar haihuwar tashi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: