Tuesday, 23 October 2018
Kalli Irin Zagi Da Bakar Magana Da Amina Amal Ta sha Akan Hotun Fidda Tsiraici

Home Kalli Irin Zagi Da Bakar Magana Da Amina Amal Ta sha Akan Hotun Fidda Tsiraici
Wannan jaruma dae ba yau bane ta saba dora hotuna wanda al'adar fulani basa yi uwa uba kuma addininta na musulunci ya hana shiyawa masoyanta mabiya shafinta ke gayamata irin hakan bai kamata ba.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: