Monday, 10 September 2018
Kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai:Ga wasu hotunan Maryam Gidado da suka jawo mata Allah wadai

Home Kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai:Ga wasu hotunan Maryam Gidado da suka jawo mata Allah wadai

Post By:

Kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai:Ga wasu hotunan Maryam Gidado da suka jawo mata Allah wadai

Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam gidado ta saba saka hotuna a yanar gizo da mutane ke ganin cewa basu dace ace tana sakawa ba, to kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai, yauma wasu hotunan ne na Maryam da ta saka kuma suka dauki hankulan mutane, wasu sunyyi magana.

Wani cewa yayi " ki dena daukar hoto hoto haka kina azawa a yanar gizo, ke wace irice dan Allah?"

Ga sauran abinda wasu mutane da suka bayyana ra'ayoyinsu akan wadannan hotunan na Maryam Gidado suka bayyana.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: