Monday, 10 September 2018
Hotunan Maryam Godado tare da 'yan uwanta da suka dauki hankula

Home Hotunan Maryam Godado tare da 'yan uwanta da suka dauki hankula

Post By:

Hotunan Maryam Godado tare da 'yan uwanta da suka dauki hankula

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan kyatattun hotunan nata da suka dauki hankula inda take tare da mahaifiyarta da sauran 'yan uwanta inda suka sha kwalliyar Juma'a.Share this


Author: verified_user

0 Comments: