Monday, 10 September 2018
Hotunan Fati Washa da zasu birgeka saidai.....

Home Hotunan Fati Washa da zasu birgeka saidai.....

Post By:

Hotunan Fati Washa da zasu birgeka saidai.....

Jarumar fim din hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton nata da tayi matukar kyau saidi kai babu dan kwali, Allah yasa ta gyara, domin kamar yanda suke cewa koya tarbiyya da wa'azi suke to ya kamata a gansu da alamar mutanen kirki.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: