Saturday, 11 August 2018
Ku Kalli Hoton Hadiza Gabon da mahaifinta

Home Ku Kalli Hoton Hadiza Gabon da mahaifinta

Post By:


Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton tare da mahaifinta,

 ta bayyanashi a matsayin masoyinta na farko, muna fatan Allah yakai Rahama kabarinshi, muna mata fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: