Wednesday, 29 August 2018
Kalli Yanda Kunama Ta Maqale Jikin Wandon Wani Mutumi

Home Kalli Yanda Kunama Ta Maqale Jikin Wandon Wani Mutumi

Post By:

A rika duba kaya kamin a saka

Wannan hoton na fadakarwa ne akan a yi hankali da saka kayan da suka jima a jiye ba tare da dubawaba, kamar yanda ake iya gani a hoton, ga kunama nan tayi lamo a jikin wandon inda ace da tsautsai ya saka, saidai aji wani labarin daban.

Shafin Sarauniyane ya wallafa hoton wannan wando da kiran mutane akan a rika lura.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: