Friday, 10 August 2018
Kalli wani dan kasar China daya musulunta har ya sami matar aure

Home Kalli wani dan kasar China daya musulunta har ya sami matar aure
Kalli wani dan kasar China daya musulunta har ya samu matar aure

Allah buwayi gagara misali, me shirya wanda yaso a lokacin da yaso, wani jar fatane dan kasar China Rahotanni suka tabbatar cewa ya amshi addinin Musulunci a Jihar Filato inda ya zabi sunan Samir kuma har ya samu matar aure.

Lamarin ya farune a karamar hukumar Wase dake jihar, kamar yanda jaridar Rariya ta ruwaito.
Muna fatan Allah ya karamai Imani da soyayyar addini ya kuma karo mana irinshi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: