Thursday, 23 August 2018
Kalli Hotunan Kwalliyar Sallah ta Jaruma Rahama Sadau

Home Kalli Hotunan Kwalliyar Sallah ta Jaruma Rahama Sadau

Post By:

Kalli Kwalliyar Sallah ta Rahama Sadau

Tauraruqar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan kayataccen hoton nata da ta saka tana yiwa masoyanta barka da Sallah, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: