Thursday, 9 August 2018
Diyar Shugaban Kasa Wato Zahra Buhari Ta Haifi Da Namiji

Home Diyar Shugaban Kasa Wato Zahra Buhari Ta Haifi Da Namiji
shugaban kasa muhammadu buhari ya samu jika wanda a jiya diyarsa zahra buhari ta haihu a asibitin kasar spain a jiya 9/07/2018.

Ta haihi namiji yaro Allah ya raya a bisa sunnah.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: