Tuesday, 3 July 2018
RA'AYI: Duk Wuya Duk Rintsi Ina Tare Da Kwankwaso, Cewar Mawaki Abubakar Sani

Home › › RA'AYI: Duk Wuya Duk Rintsi Ina Tare Da Kwankwaso, Cewar Mawaki Abubakar Sani

"Wallahi duk wanda yake ganin ya daina kaunata ko daina san wakoki na dan ina tare da Kwankwaso da akidar Kwankwasiyya to wallahi ya makaro, dama ban gayyace shi ba dan ya soni dan saboda ni Abubakar Sani ne mai yin waka babu wanda ya isa ya hana ni na yi ra'ayina. Dan ni ma mutum ne kamar kowa.

Idan za ka so ni, ka soni dan Allah. Idan za ka ki ni, ka ki ni dan Allah.

 Kwankwasiyya Amana!!!"

Share this


Author: verified_user

0 Comments: