Monday, 30 July 2018
Kalli sabuwar motar Jaruma Amina Amal

Home Kalli sabuwar motar Jaruma Amina Amal

Post By:


 Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wadannan hotunan nata inda take tsaye kusa da sabuwar motarta, muna tayata murna da fatan Allah ya tsare.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: