Thursday, 5 July 2018
Kalli Hotunan Bello muhammad Bello (BMB) Yana Murna Ranar Haihuwarsa Tare Da Babban Dan Wasan Nigeria "Onazi"

Home › › Kalli Hotunan Bello muhammad Bello (BMB) Yana Murna Ranar Haihuwarsa Tare Da Babban Dan Wasan Nigeria "Onazi"
A yau alhamis 05//07/2018 ne jarumin bello muhammad bello wanda anka fi sani da bmb yake murna ranar haihuwarsa s binda bature ke cewa (birthday)  wanda a cikin hotunan tare da babban dan wasa nigeria wato super eagles mai suna onazi congratulation BMB.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: