Friday, 22 June 2018
Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau daga jihar Bauchi

Home › › Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau daga jihar Bauchi

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan data dauka a jihar Bauchi tare da wasu yara inda take aikin daukar wani shirin fim na turanci, muna mata fatan Alheri.Share this


Author: verified_user

0 Comments: