Saturday, 23 June 2018
Kalli wani bature na murnar nasarar da Najeriya ta samu

Home Kalli wani bature na murnar nasarar da Najeriya ta samu
Kalli wani bature na murnar nasarar da Najeriya ta samu

Wannan wani baturene sanye da rigar Super Eagles yake murnar nasarar da suka samu akan kasar Iceland a gasar cin kofin Duniya da ake yi a kasar Rasha, kwallaye biyu Najeriyar taci Iceland ta hannun Ahmad Musa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: