Friday, 8 June 2018
Kalli Sadik Sani Sadik a kasar Saudiyya

Home Kalli Sadik Sani Sadik a kasar Saudiyya

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan a wannan hoton nashi daya dauka a kasar Saudiyya inda yaje aikin Umrah, muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: