Friday, 8 June 2018
Kalli kayatattun hotunan Yakubu Muhammad da abokan aikinshi

Home Kalli kayatattun hotunan Yakubu Muhammad da abokan aikinshi

Tauraron fina-finan Hausa, Yakubu Muhammad da MC Tagwaye da Usman Uzee kenan a wadannan kayatattun hotunan nasu bayan shan ruwan da sukayi jiya a fadar shugaban kasa, muna musu fatan Alheri.Share this


Author: verified_user

0 Comments: