Monday, 25 June 2018
Kalli hoton Zainab Indomie a gurin wasan Sallah da Adam A. Zango yayi a Kano

Home Kalli hoton Zainab Indomie a gurin wasan Sallah da Adam A. Zango yayi a Kano

Tauraruwar fina-finan Hausa da aka dade ba'aji duriyarta ba amma kwanannan ta bayyana cewa ta dawo harkar fim, Zainab Indomie kenan a wannan hoton da take tsaye gaban taron jama'a lokacin da Adam A. Zango yayi wasan Sallah a Kano.

Muna mata fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: