Wednesday, 13 June 2018
Kalli hoton Maishinku da shugaban 'yansandan Najeriya

Home Kalli hoton Maishinku da shugaban 'yansandan Najeriya

Shugaban 'yansandan Najeriya, Ibrahim Idris kenan tare da tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Maishinku a wannan hoton da suka dauka tare, Maishinku yace, yasan shi tun yana aiki a Kano, kuma yana da saukin kai.

Muna musu fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: