Friday, 22 June 2018
Kalli Ali Nuhu tare da golan Real Madrid Keylor Navas

Home Kalli Ali Nuhu tare da golan Real Madrid Keylor Navas

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan tare da golan kungiyar Real Madrid, Keylor Navas a kasar Rasha inda yaje kallon gasar cin kofin Duniya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: