Monday, 25 June 2018
Duk runtsi duk wuya mutuwace kadai zata rabani da matata - Inji Gegeral BMB

Home Duk runtsi duk wuya mutuwace kadai zata rabani da matata - Inji Gegeral BMB

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, Genetal BMB kenan a wadannan kayatattun hotunan shi da matarshi, ya bayyana cewa, lokacin murna da akasin haka suna tare mutuwace kadai zata rabasu.

Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: