Sunday, 10 June 2018
Bashir Ahmad na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Home Bashir Ahmad na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad na murnar zagayowar ranar haihuwarshi,muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: