Saturday, 9 June 2018
Ado Gwanja a kasar Saudiyya

Home Ado Gwanja a kasar Saudiyya

Tauraron mawakin Mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton nashi daya dauka a kasar Saudiyya, muna fatan Allah ya amsa Ibada.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: