Saturday, 9 June 2018
Adam A. Zango ya saiwa mahaifiyarshi mota

Home Adam A. Zango ya saiwa mahaifiyarshi mota

Bayan bautar Allah da bin sunnar Annabi, (S. A. W) sai kyautatawa iyaye, ga duk me kokarin kyautatawa iyayenshi to ana kyautatamai zaton rayuwarahi zatayi Albarka Duniya da lahira, tauraron fina-finan Hausa kuma Mawaki,

Adam A. Zango ya farantawa mahaifiyarshi rai ta hanyar sai mata mota.

Adamun ya saka hoton bidiyo a dandalinshi na sada zumunta inda aka nunashi lokacin da yake mikawa mahaifiyar tashi kyautar motar, an kuma nuna Adamun lokacin da suke addu'a, muna fatan Allah ya tsare.

Shi kuma Adamu Allah ya saka mai da mafificin Alheri:

Share this


Author: verified_user

0 Comments: