Saturday, 5 May 2018
Wani kamfani zai kai Rahama Sadau da Nafisa Abdullahi yawon shakatawa kasar Faransa

Home Wani kamfani zai kai Rahama Sadau da Nafisa Abdullahi yawon shakatawa kasar Faransa

Wani kamfanin shirya tafiye-tafiye zuwa kasashen waje zai dauki nauyin taurarin fina-finan Hausa, Rahama Sadau da Nafisa Abdullahi zuwa yawon shakatawa kasar Faransa, kamfanin dai na yin hakane dan tallata kanshi sannan kuma ya saukaka farashin tafiyar ga duk wanda ke da aniyar ayi wannan tafiya tare dashi.

Muna tayasu murna da fatan Allah ya kara daukaka:

Share this


Author: verified_user

0 Comments: