Saturday, 5 May 2018
Sani Musa Danja tare matarshi Mansurah Isah a gurin bikin Ibrahim Sharukhan

Home Sani Musa Danja tare matarshi Mansurah Isah a gurin bikin Ibrahim Sharukhan

Tauraron fina-finan Hausa da turanci Sani Musa Danja, Zaki kenan tare da matarshi tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Mansurah Isah a gurin bikin Ibrahim Sharukhan sanye da kayan Indiyawa.

Muna musu fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: