Wednesday, 2 May 2018
Sani Musa Danja da iyalinshi a gurin bikin Ibrahim sharukhan

Home Sani Musa Danja da iyalinshi a gurin bikin Ibrahim sharukhan

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja, Zaki kenan a wadannan hotunan tareda iyalinshi, Mansurah Isah da diyarsu Khadija da abokan aikinshi, Yakubu Muhammad da Salisu Fulani a gurin shagalin bikin Ibrahim Sharukhan.

Muna musu fatan Alheri.Share this


Author: verified_user

0 Comments: