Sunday, 20 May 2018
Rangadi: Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau

Home Rangadi: Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da suka birge, tasha kyau, sai tayi yanayin Indiyawa, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: