Saturday, 19 May 2018
Nazir Ahmad Sarkin Waka a Saudiyya

Home Nazir Ahmad Sarkin Waka a Saudiyya

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin waka kenan a wadannan hotunan nashi da ya dauka a kasar Saudiyya inda yaje aikin Umrah, Nazir na karatun kur'ani a wannan hoton na sama, muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dasu gida Lafiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: