Wednesday, 9 May 2018
Nabaraska tare da gwamnan jihar Kaduna da shugaban APC

Home Nabaraska tare da gwamnan jihar Kaduna da shugaban APC

Tauraron fina-finan Hausa, Mustafa na Nabaraska kenan tare da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai da shugaba APC na kasa, John Oyegun a gurin wani taron siyasa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: