Sunday, 20 May 2018
Me zaku ce akan wannan hoton nawa - Mansura Isa

Home Me zaku ce akan wannan hoton nawa - Mansura Isa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansura Isah kenan a wannan hoton nata da aka dauketa lokacin tana bayar da gudummawa ga tallafawa wasu mabukata, ta tambayi masoyanta me zasu ce aka wannan hoton?.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: