Tuesday, 22 May 2018
Mansura Isah tayi rashin lafiya

Home Mansura Isah tayi rashin lafiya

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah kenan a wadannan hotunan tare da yarinyar da ta taimakawa aka mata aiki a hannu me suna A'isha, Mansurah tace yarinyar tace tana son ganinta kuma taje, sai tace ta siyo mata Maltina.

Ta siyo mata, muna fatan Allah ya saka mata da Alheri.

Itama Mansurar ta bayyana cewa tayi rashin lafiya amma an sallameta, muna fatan Allah ya kareta da lafiya da dukkan 'yan uwa dake gida da gadajen Asibiti.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: