Saturday, 5 May 2018
Kwalliyar da Teema Makamashi tayi a wannan hoton ta dauki hankulan mutane: Karanta abinda suke cewa

Home Kwalliyar da Teema Makamashi tayi a wannan hoton ta dauki hankulan mutane: Karanta abinda suke cewa

Post By:


Jarumar fina-finan Hausa Teema Makamashi kenan a wannan hoton inda take tare da dan uwan mawakin mata, Ado Gwanja watau, Musa Gwanja, Fatima ta saka hoton a dandalinta na sada zumunta inda ta rubuta cewa ni da dan uwana Musa gwanja.

Saidai irin kwalliyar da tayi ta dauki hankulan mutane.

Ga wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan kwalliyar ta Teema:


Share this


Author: verified_user

0 Comments: