Saturday, 5 May 2018
Kalli yanda Ali Nuhu da Sadik Sani Sadik suka haskaka a gurin bikin Ibrahim Sharukhan

Home Kalli yanda Ali Nuhu da Sadik Sani Sadik suka haskaka a gurin bikin Ibrahim Sharukhan

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan tare da Sadik Sani Sadik a cikin shiga irin da Indiyawa a gurin shagalin auren, Ibrahim Sharukhan, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: