Wednesday, 9 May 2018
Kalli wani hoton Marigayiya Hauwa Maina da Hadiza Gabon

Home Kalli wani hoton Marigayiya Hauwa Maina da Hadiza Gabon

Wannan wani kayataccen hoton tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabonne da marigayiya, Hauwa, Hadizar ce ta saka wannan hoto a dandalinta na sada zumunta dan tunawa da Hauwan.

Muna fatan Allah ya kai Rahama kabarin Hauwa Maina.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: