Monday, 28 May 2018
Kalli Nasiru Ali koki na kwacewa diyarshi kitso a matsayin bikin ranar yara

Home Kalli Nasiru Ali koki na kwacewa diyarshi kitso a matsayin bikin ranar yara

Me bayar da umarni a fina-finan Hausa, Nasiru Ali Koki kenan yake kwancewa diyarshi kitso a matsayin bikin ranar yara, muna fatan Allah ya rayata, rayuwa me Albarka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: