Monday, 7 May 2018
Kalli kyautar turare na musamman da wani kamfani ya baiwa Kwankwaso

Home Kalli kyautar turare na musamman da wani kamfani ya baiwa Kwankwaso

Yanda wani me kamfanin turare ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso kyautar turare na musamman kenan wanda hadda hoton shi a jiki, Adewale da matarshi sun baiwa Kwankwaso wannan kyautane lokacin da suka kaimai ziyara.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: