Friday, 18 May 2018
Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Washa

Home Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Washa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, tasha kyau, ta yiwa masoyanta barka da juma'a, muna mata fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: