Sunday, 27 May 2018
Kalli kayatattun hotunan Maryam Booth da mahaifiyarta

Home Kalli kayatattun hotunan Maryam Booth da mahaifiyarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth tare da mahafiyarta wadda itama tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa ce, Zainab Booth a wadannan hotunan nasu da suka kayatar, muna musu fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: