Saturday, 5 May 2018
Kalli hotunan sunan diyar tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Rahama Hassan

Home Kalli hotunan sunan diyar tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Rahama Hassan

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Hassan kenan a lokacin da akayi sunan diyar da haifa wadda aka saka mata suna, Islam, 'yan uwa da abokan arziki sun taru inda suka tayata da me gidanta murna.

Muna tayasu murna da fatan Allah ya raya Islam tayiwa me Albarka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: