Wednesday, 23 May 2018
Kalli ainihin hoton fulanin nan dake bayan Naira Goma

Home Kalli ainihin hoton fulanin nan dake bayan Naira Goma
Kalli ainihin hoton fulanin nan dake bayan Naira Goma

Da dama muna ganin hotunan wadannan matan fulanin dake dauke da kwarya akansu dake bayan Naira goma, amma ba kowane ya taba ganin ainihin hoton nasu da akayi amfani dashi wajan yin kudin ba, to Albishirinku, bude ku gani.


Wannan ne ainihin hoton da akayi amfani dashi wajan yin kudin Naira Goma.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: