Monday, 21 May 2018
Kalli Abbas Sadik da furfura

Home Kalli Abbas Sadik da furfura

Tauraron fina-finan Hausa, Abbas Sadik kenan a wannan hoton nashi da aka mai Furfura, da alama yana cikin aikin daukar wani fim ne, muna mishi fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: