Wednesday, 9 May 2018
Kallabi tsakanin rawuna, Sadik Sani Sadik, Jamila Nagudu da Ali Nuhu a kasar Nijar

Home Kallabi tsakanin rawuna, Sadik Sani Sadik, Jamila Nagudu da Ali Nuhu a kasar Nijar

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu da Sadik Sani Sadik tare da Jamila Nagudu kenan a kasar Nijar inda sukaje yin wani aiki, Sadik ya saka wannan hoton nasu a shafinshi na yanar gizo inda ya rubuta kallabi tsakanin rawuna.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: